IQNA - Al'ummar birnin Landon na kasar Britaniya sun gudanar da gagarumin gangami domin yin Allah wadai da killace yankin Zirin Gaza da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta yi wanda ya haifar da yunwa a yankin Falasdinu.
Lambar Labari: 3493756 Ranar Watsawa : 2025/08/23
Al-Azhar Observatory ta mayar da martani game da kona Al-Qur'ani a Landan:
IQNA - A martanin da kungiyar Al-Azhar Watch ta mayar kan kona kur'ani mai tsarki da aka yi a gaban ofishin jakadancin Turkiyya da ke Landan, ta jaddada bukatar kafa da kuma aiwatar da dokokin sa ido domin hana sake afkuwar hakan.
Lambar Labari: 3492751 Ranar Watsawa : 2025/02/15
Tehran (IQNA) Gidan kayan tarihi na Victoria da Albert na Landan na gudanar da wani taro kan azumin Ramadan.
Lambar Labari: 3488716 Ranar Watsawa : 2023/02/25
Tehran (IQNA) Kungiyar kwallon kafa ta Blackburn Rovers a Ingila ta lashe lambar yabo ta Ehsan don Kwarewa a Diversity da Inclusion saboda mutunta yancin Musulmai.
Lambar Labari: 3488228 Ranar Watsawa : 2022/11/24
Tehran (IQNA) Za a gudanar da muzaharar ranar Qudus ta duniya a birnin Landan a ranar Juma'ar karshe ta watan Ramadan tare da halartar kungiyoyin Musulunci da na kare hakkin bil'adama da dama da kuma wasu baki da aka gayyata.
Lambar Labari: 3487155 Ranar Watsawa : 2022/04/11
Tehran (IQNA) an gudanar da taron juyayin Ashura a birnin Landan na kasar Burtaniya domin tunawa da ranar shahadar Imam Hussain (AS) da zuriyar manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3486221 Ranar Watsawa : 2021/08/20
Tehran (IQNA) za a gudanar da zaman taro domin tunawa da zagayowar lokacin rasuwar marigayi Imam Khomeini a birnin Landan na kasar Burtaniya.
Lambar Labari: 3485964 Ranar Watsawa : 2021/05/30
Tehran (IQNA) Sayyid Hashem Musawi shugaban cibiyar musulunci ta birnin Landan ya bayyana natsuwar ruhi a matsayin daya daga cikin hanyoyi da ke taimakawa wajen fahimtar ma'anonin kur'aani.
Lambar Labari: 3485851 Ranar Watsawa : 2021/04/27